Kyakyalin Kauna page 16

 

Kyakyalin Kauna page 16

✨KK✨

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣6️⃣

Mafarki daban daban kawai take acikin baccin, yanzu kashe su zasuyi koko sai sunsa Baba yabiya miliyoyin kudi ne zasu sakesu yanda kidnappers keyi oho, what if suka cutar dasu, girgixakai tayi cikin mafarki barata taba bari acutar da kannenta ba, no no Allah ya tsaresu, Allah yafito dasu, bude idanunta tayi kadan sannan ta rarrafo zuwa kan katifan kankame su tayi sosai, itama Nanah jin duminta yasa ta kankameta da kyau Farida ma ta matso bacci yay gaba dasu.



Wuraren 2:30 yasauko kasa sanye dawasu pajamas masu kyau dan yau baije club ba dan ranshi abace yake, ahankali yake tafiya yanabin Dan dayagani kwance kan kujeran falo bacci yay awon gaba dashi da kallo, direct hanyar office nashi yayi yabude yashiga yawuce wajen chair nashi zama yayi akai yadau taba kara daya ya kunna yana kallon IPad dake kan table din, kaman baiso yayi gently yakai hannunshi yadauki iPad din ya kunna, ya shiga folder da akai naming footage yabude, saiga live video na dakin dasu Yasmeen keciki, tsayar da iPad din yayi ya lume acikin kujeran yana zukan tabanshi yana kallon su Yasmeen dake kan yar katifan suna bacci sun kanannade juna kaman zasu shige cikin junansu yakalla dan tabe baki yayi yamika yatsanshi zai fita daga folder daidai yaga an bude kofan dakin ahankali hakan yasa dasauri yakalli wajen door din, daya daga cikin yaran Wike ne babu face mask ma a fuskanshi yamaida kofan ahankali yarufe da hakan zaisa kagane baida gaskiya, idanunshi kyam akan screen din yamika hannunshi daya ya danna wajen botur, gaban katifan yaron yaje ya tsaya chak yana kallonsu, daidai Dan nashigo cikin office din batare daya kalleshi ba yace “go to the girls room be fast” dasauri Dan yajuya yafita, fuskan Yasmeen guy din ke kallo har zuwa kan kirjinta da hannun Nanah kekai yakai hannunshi kan saman wandonshi da sauri yana murzawa daidai an bude kofan dakin an shigo afirgice yajuyo yana cire hannunshi akan gabanshi, wani mugun kallo Dan yabishi dashi daga sama zuwa kasa, batare daya furta uppan ba yanunamai kofa hakan yasa yajuyo yana mammatse kafa yafito wani kalan fizganshi Dan yayi yajashi atsorace yace “Oga wlh wlh is not wat you are thinking” cikin fushi Dan yace “da ban zo ba wat were u trying to do, katabajin anyi accusing empire namu da raping mata ko trafficking mata? Inbama circumstances ba kataba ganin munyi harka da mata, wat were you trying to do around those innocent gurls” Dan yajashi zuwa office din Maheer, yabude kofa yashiga ciki dashi yana zuwa yawani kalan jefar dashi akasa da sauri yay kneeling tareda hade hannayenshi biyu yana kallon Maheer dako dagokai yakalleshi baiyiba yace “Oga Oga dan girman Allah kayakuri wlh wlh I wasn’t doing anything, tuba nake agafarce ni Oga, have mercy on me please” batare daya cire idanunshi dagakan IPad dinba Maheer yace “get Wike Dan” juyawa Dan yayi yafita hakan yasa yaron yacigaba da rokon Maheer da kaganshi zaka dauka da gaske baimasan akwai wani adakin ba, arude Wike yashigo dakin tareda Dan zubewa yayi yace “Oga nayi babban kuskure yau, shift suke dama one one to turn nashi yanzu just 10min fa zaiyi wani yazo ya amshshi shine ashe abinda yayi kenan, Oga please temper justice with mercy” cikin wani kalan yanayi Maheer yadago idanunshi yadaura su kan Wike yace “how dare you nasaka aiki kabarma yaranka kaika isa!” Yay maganan cikeda mugun gadara, da bala’in sauri Wike yace “wlh wlh ban isa ba Yallabai kuskure ne kayafeni ubangidana, duba da ban taba maka irin wannan kuskuren ba kayakuri yallabai” shiru yayi yakalli dayan yaron yace “how many minutes kayi kana kallonsu pleasuring kanka?” Duk kalan taurin zuciyanshi irin na namiji baya iya daure kallon Pablo, cikin wata kalan murya kaman na maraya yace “akalla 3” lumshe idanu Maheer yayi yabude su ahankali yakalli Wike yace “kaciremai yatsu uku na hannun dayay amfani dashi and karna kara ganin kafanshi a duk inda nake aduniyan nan” wani kalan tashi tsaye Wike yayi yace “angama yallabai” sannan yawani ja yaron dake rokon Maheer suka fice daga office din.


Tahowa gaban table din Dan yayi yakalli Maheer yanason yay magana amman yakasa, “speak” kaman daga sama yaji muryan Maheer, anatse Dan yace “Oga kawo kananun yara haka gidan nan is not a good option duba da maza ne suka cika gidan nan gaba da baya for their own security and well being” batare da Maheer yakalleshi ba idanunshi a lumshe yace “and..?” Ahankali Dan yace “danace kooo uhnnn…” wani matsiyacin murmushi Maheer yasaki yace “gobe ubansu zai saki kayana idan bai hakan ba he’s saying goodbye to yaranshi har abada I don’t care” yay maganan ko ajikinshi, gyadamai kai Dan yayi cikeda girmamawa yace “yes sir” shiru yayi kafin chan yace “get some sleep, I wanna be alone” yes sir Dan yafadi yajuya yafita daga dakin.



Are you a student? a graduate and you’re yet to have a job?

Are you tired of being broke?

I am introducing to you the simplest and easy way to earn extra money online with just your smart phone and the internet Remember’Skills rather than just degrees’ by our honorable minister pantami?

With affiliate marketing you can earn 50-100k weekly 

Come and learn wat you can’t be taught in school,and stop waiting for salary before buying that necklace or that suya and shawarma you are craving for 

Chat me up and get registered on this platform and earn in a week 50k and above…this is not a scam cause attached is a prove of payment fr those that cashed out🤑🤑💰


‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/LoXHEU6kh011Eq6RQthgwi

Post a Comment

You can ask a question about something you don't understand about our website via comment or you can send us a story through this email thevoice24ng@gmail.com. You can contact us Directly using Contact Us page.

Previous Post Next Post