✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣9️⃣
THIS IS A SUPRISE BONUS PAGE CUS YOU GUYS HAS BEEN AMAZING 😻
Now for the sake of wannan suprise din PLEASE 🙏 follow me on IG
https://instagram.com/mshakur_world?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==
Inda zaka shigo dakin zaka dauka wani machine ke aiki fas fas fas kawai kakeji ta ko’ina ganin Maheer na neman hallakata ihu ta kurma ta tureshi da duka karfinta tafito daga closet din dagudu tana nishi kaman wacce tafito daga hannun wanda zai dauki ranta tace “wlh zaka kasheni har lahira Pablo, yaro saikace inji kusan awa uku kaki kawowa bugani kake kaman kasami turmi” dan tsaki Maheer yayi yadauki towel nashi yadaura a waist yafito daga closet din bathroom yashiga batare daya kalleta ba dan sake wanka, Hajiya ta tashi da kyar tana maida numfashi tashiga closet dinshi tadauki skirt nata tasaka sanan tafito tafita daga dakin tawuce dakinta tana zuwa fadawa gado tayi tana maida numfashi sosai wani mahaukacin son Maheer na shiga ranta yana tafiya zuwa kowani lungu da sako.
Fitowa yayi daga dakinshi yana sanye dawata Jil slender sunrise motif t-shirt green, Rick owens black dogon pant, kafanshi ya sanya wani black madusa head moulded footbed slides na Versace, hannunshi daure da agogon v-sporty greca watch shima na Versace, yana zuba wani kalan mahaukacin kamshi kaman yafito daga kogin turare gashin kanshi sunyi so wavvy suna wani kalan kyalli, pink lips nashi na shinning kadan sabida little Vaseline daya shafa musu yayi kyau kaman ka saceshi, Dan kadaine afalo amman shi kanshi Dan sai kallonshi yake, tsayawa yayi afalon yakalli Dan yace “cancel all my schedules today” da mamaki Dan ya jinjina kai yace “yes sir” hanyar corridor yayi direct gaban dakin da Yasmeen keciki yayi ya tsaya key yaciro daga aljihun shi yabude kofan yazaro key tareda murza hannun yabude kofan yashiga ciki yana kallon gadon datake kai, maida kofan yayi yarufe yakaraso wajen ya tsaya fuskanta ya kalla kafin yakalli ruwan daya kusan karewa sannan yadawo da idanunshi kanta, cikin bacci datake taji wani lafiyayyen kamshi daya mata bala’in dadi na shiga hancinta dudda tana mura ahankali tai motsi da hcikin bacci dan so take
Kun Karanta wadannan jerin Littafan?
- Download >>> Idon Naira Complete Document
- Download >>> Babu So Complete Document
- Download >>> Ki Kula Ni Complete Document
- Download >>> Inayah Complete Document
- Download >>> Daurin Goro Complete Document
Download >>>> Daudar Gora book 2 complete Document
Download >>> A Rubuce Take (K'addarata) book 2 complete Document.
- Download >>>> Tafita Zakka book 1 complete document
- Download >>>> Tafita Zakka book 2 complete document