Comrade Mubarak ya ziyarci ƙungiyar Matasa Tudun Wada Saminaka.

Comrade Mubarak ya ziyarci ƙungiyar Matasa Tudun Wada Saminaka.

A yunƙurinsa na ganin ya haɗa kan matasan Ƙaramar Hukumar Lere, Shugaban Ƙungiyar Matasa na Ƙaramar Hukumar (LELGYF), Comrade Mi arak Ibrahim ya ziyarci Ƙungiyar Matasa  Tudun Wada, Saminaka don Ƙulla abota da kuma nuna masu hanyoyin kawo zaman lafiya a yankin su.

A lokacin wannan ziyara shugaban matasan ya tattauna da su don jin matsalolin su da yadda za a magance shi.

"Tabbas matasan sunyi matuƙar ƙoƙari wajen ganin sun haɗa kansu ta hanyar zama lafiya ba tare da wani tashin-tashina ba." Inji Mubarak.

Mubarak yace irin wannan ƙungiyar ko wani Unguwa take nema don yanzu zamani ya canja ko da gwamnati sun fi taimakon ƙungiya.

"Dole kowace al'ummar su miƙe tsaye tare da kare martabar suda muradun su.

 

Post a Comment

You can ask a question about something you don't understand about our website via comment or you can send us a story through this email thevoice24ng@gmail.com. You can contact us Directly using Contact Us page.

Previous Post Next Post