A lokacin gudanarda Aikin Hajjin bana, ana sa ran fassara huɗubar da za a Yi yayin aikin zuwa harsuna goma domain fahimta hudubar ga mabambanta are.
Shafin Haramain Sharifain ya fadi cewa harsunan da da a fassara sun haɗa da:
1. Bengali
2. Faransanci
3. Urdu
4. Hausa
5. Malay
6. Sinanci
7. Turkish
8. Rushanci
9. Persian
10. Turanci
Allah yasa ayi aiki lafiya
Tags
NEWS