Latarki: Matsalar wutar Lantarki ya kusa zuwa karashe a Lere

Idan zaku iya tunawa Shugaban Matasan Karamar Hukumar Lere, Kwamared Mubarak Ibrahim, yayi kira ga gwamnati da us taimaka don kawo karshen Matsalar wutar lantaki da make fans dashi na tsawon lokaci.



Hakan yasa Rt. Hon. Lawal Muhammad Rabi'u yafara nashi yunkurin domin ganin an dawo da wutan lantarkin a karamar Hukumar Lere.

Tun a Farko Rt. Hon. Lawal Muhammad Rabi'u yabi dukkanin Wadanda Suka kamata domin nusashesu irin matsalar da ake fuskanta, amman babu wani yunkurin daukan mataki da ma'aikatan wutan lantarkin sakeyi domin dawo da wutan.

A dalin hakan Rt. Hon. Lawal Muhammad Rabi'u ya shirya tare daukan LAUYOYI domin shigar da Hukumar wutan lantarkin a gaban kotu matukar basuyi kokarin gyara matsalar ba.

Ga takardar sanarwar da Rt. Hon. Lawal Muhammad Rabi'u ya aikawa Hukumar wutan lantarkin domin daukan mataki kafin yakai abin zuwa gaban kotu.





Ga abinda takardan ta kunsa:

Mune Lauyoyin Hon. Lawal Rabi'u, Sani Musa, Habibu M Yusuf, Abubakar Danjuma, Alh. Isa, Abdullahi Abdullahi, Alh. Jafaru da Shehu Muhammad Rabi'u duka a Saminaka, Jahar Kaduna Wadanda muke yima aiki. Sun umarce mu da mu rubuta muku Kamar haka:

  1. Cewa su suna hurda da kamfaninku na rarraba wuta na Jahar Kaduna(Kaduna Electricity Distribution Company), mazauna da Kuma gudanar da kasuwancin su a Saminaka, karamar Hukumar Lere, Jahar Kaduna.
  2. Cewa suna biyan kudin wutan su a duk lokacin biya har zuwa lokacin da gabaki daya aka datse bayar da wutan a Saminaka.
  3. Cewa a ranar 19 ga watan nuwamba, 2020, aka samu daukewar wutan lantarkin a Saminaka, Jahar Kaduna, sun dauka irin daukewar wutan da aka sabayi ne Wanda bazai dade ba za'a kawo kafin Sa'a daya ko 'yan kwanaki ba.
  4. Cewa Abin mamaki, lamarin yaja dogon kwanaki ba tare da an Sadar dasu bayanai ko sanarwa daga kamfaninku ba.
  5. Cewa yanzu sama da shekara daya da wata bakwai Mazauna garin da harkan kasuwanci aka datse musu wutan lantarkin.
  6. Cewa kamfaninku basu bayar da wani sanarwa da ya dace da tsarin

Post a Comment

You can ask a question about something you don't understand about our website via comment or you can send us a story through this email thevoice24ng@gmail.com. You can contact us Directly using Contact Us page.

Previous Post Next Post