Kamfanin Shiryawa da dillacin fina finai na Saira Movies yasaki tallar (Trailer) wannan Film din da aka dauki tsawon lokaci ana aikinsa wato Labarina, zai zo da salo da canje-canje masu ban sha’awa domin kayatar da masu kallo.
A wannan tallart (Trailer) zaku ga wacece sabuwar Sabuwar Sumayya, da sauran bababbin yan wasa.
Za a fara sakin wannan shiri ne a rana 2 ga watar September 2022/na wannan shekarar da misalin karfe 9 na dare a Arewa24 a YouTube kuma karfe 8:30 na dare.
Kudai kubiyomu domin kallon yadda zata kasance. Mungode.
Tags
ENTERTAINMENT