Rumbun Qaya page 74

Rumbun Qaya page 74

 ***RQ***

  Hafsat Rano

    74

***Babu kalar gatan da Aryan be nunawa Raihana ba, tun tana nokewa har ta sakè dashi dan kansa tsaye yake mata abu duk ma yadda zata ji ba ruwan sa, dama burin sa ya cire mata kunyar sa da take ji kuma yayi nasarar dan saura kadan ya rage wadda ta zamar mata jiki.


  Yana kwance yana danna wayarsa, game yake yi dan tunda suka zo babu wani abu da ya danganci Office da yayi, sau biyu dai yana tambayar Daddy akai sai yace a bar maganar so yake ya nutsu waje daya. Saboda haka ya tartara komai ya watsar yayi focucing akan bbyn sa.

  Akan ruwan cikin sa ta dora kanta, tana sanye da kajeran wando iya cinya da half vest da suka kamata sosai, a wani mall da suka je ya kwaso mata kayan shikenan take saka su tun bata saba ba har ta saba ma. 


“Me kake yi?” Tace tana leka wayar, da sauri ya kautar yana rufe screen din karta gani


“Chatting nake da wata new babe da na samo jiya.”


Da sauri ta daga shi, ta yi kamar zata warci wayar ya hanata yana mikewa zaune. Jikinsa ta fada ta hau kokawar kwatar wayar ya daga ta sama yana mata dariya ganin yadda ta hakikance 


“Sai na gani.” Tace tana cigaba da kokarin karba shi kuma ya ki bari hannun ta ma ya kai wajen duk da daddanne shin da tayi. Ajiye wayar yayi a gefe ya kama hannun ta biyu ya rike kam, yana kallon yadda take haki a dole sai ta karba. Dariya take bashi sosai musamman yadda ta hakikance kamar idan ya barta da gaske zata iya kwatar.


“Ba zaki ga min chat ba ehe, wata fine babe ce wow.”


Turbune fuska tayi, ta kwace hannun ta, ta sauka daga gadon. Da sauri ya rikota ya jawota jikinsa gaba daya suka fada saman gado, kwace wa tayi ta karfi saboda ya bada karfin sa gaba daya ta mike. Tashi yayi shima yana mata dariya ta hada rai ta tsaya daga jikin drawer tana kin kallon side din da yake yana mata dariya


“Wasa nake fa.” Yace yana nufo ta, sauri tayi zata bar wajen ya rikota yana cigaba da dariya 


“Kin fiya rigima wallahi. Babu fa komai game nake kinga?”


Ya haska mata wayar, ta dan kalla kadan ta dauke kai tana turo baki. Jawota yayi ya sata a jikinsa yana rungume ta


“Madam rigima.”


“Ba kai ne ba.” Tace tana dan bubbuga kafarta a shagwabe 


“Me nayi? Daga wasa? Wacece ma ta isa nayi chatting da Ita, ina tare da matata da tafi kowa kyau a duniya.”


“Ummm, sweet mouth.” Tace tana dariya


“I’m serious fa, akwai wadda ta fiki ne?”


“Babu.” Tace tana dariya


“Ehen, daga ke an rufe kofa ba kari.”


“Dadin bakin maza ne kawai, wait wai yaushe ka iya irin wannan kam kalaman na hausa ne?”


“Browsing nayi.” Yace yana mintsininta. Dariya ta kwashe da


“I see, dan nasan da baka iya ba.”


“Baki san zaka iya komai ba?you can do anything for love.”


“Gaskiya ne.” 


Dariya suka saka a tare, ya sa hannu a shafa cikinta wajen cibiyar ta da yake a waje, sigar jikinta ta tashi, ta rike hannun sa da sauri


“Allow me to enjoy my self, allow me to enjoy my self.” 


Ya hau waka yana jujjuya hannun nasa a jikinta cikin wani irin salo. Ji tayi kamar zata fadi, ta rukunkume shi tana dariya jin kamar tafiyar tsutsa yake mata. Hannun nata ya gyara mata sosai ta yadda kirjinta zai gogi nasa wanda dama su suke tsole masa ido tuntuni.


****Ana I gobe zasu dawo, raihana na wanka Aryan kuma ya gama shiryawa suna magana da Kamal akan dawowar tasu da time din da zasu iso Nigeria, fita zasuyi akwai abinda yake son siya mata da ya bari sai yau. Yana gama wayar ta fito ta goge jikinta ta shirya a gauggauce saboda makarar da tayi da kyar ta tashi sai da ya yi ta jan duvet din wani irin bacci take ji me shegen dadi


“Yanzu zan shirya.” Tace a gaggauce tana daukar kayan da zata saka, bakar abaya da black jeans sai undies dinta sai shoe and bag


“Kina bukatar taimako na!?”


“No I can manage.” 


Tace ta fara zura kayan da sauri


“Kiyi a hankali, I can wait.”


“Naga time ya tafi ne, baccin ne wallahi da kyar na tashi.”


“Na gani ai, yanzu dai ki shirya a hankali kinji? Bari na sauka na dawo.”


“Ok.” Tace ya fita, ta karasa zura rigar ta dan Shafa powder da lipstick kadan sannan ta yafa medium veil din abayar. Wayarta ta dauka ta saka a jaka da dan karamin oil perf dinta sai kudin da ya bata jiya da daddare da bata san me zatayi dasu ba ma. Har ta gama shiryawa be dawo ba, sai ta zauna ta ciro wayar tata,ta duba whatspp group dinsu na service taga an fara maganar passing out dinsu har zaa soma rehearsal weekend, cds group din su ta duba nan ma taga information akan final clearance da duk abubuwan da ya kamata su yi. Shigowar sa yasa ta kashe ta maida wayar jaka sannan suka fita hannun sa sarke da nata suka samu cab zuwa Gold and Diamond  Park. Sakin baki tayi ganin katafaren wajen da yake cike da manya manyan golds masu girma da kyau. 


_“Gold and Diamond Park, one of the best place for gold and Diamond shopping in Dubai.”_


Ta karanta abinda yake rubuce a saman. 


“Ciki zamu shiga?” Tace


“Yes, ciki zamu shiga.” 

 

Still hannun sa na rike da nata suka shiga ciki, yana tafiya yana duba wayar sa har suka karaso EMAAR. Da kanta kofar ta bude musu suka shiga ciki. Wani katafen shago ne gashi da tsawo iya ganin ka, ita dai raihana kusan yar kauye ta zama dan duk fitar da sukayi a dubai har yau bata gama ganin abubuwa masu kyau da daukar hankali ba. 

  Wani farin balarabe ne ya taso da sauri ya tare su, suka gaisa da Aryan cikin harshen turanci sannan ya nuna masa payment slip dinsa dake cikin wayar, ya san da zuwan su daman dan tun kwana uku suka gama komai ta email sai yau yace su zo su karba. Wani kabattacen waje ma dauke da kujeru da table ya kaisu, ya tambaye su idan suna da bukatar wani abu, Aryan yace no thank you. Excusing kansa yayi ya fita, suka kalli juna da Aryan din duk ta kasa gane abinda yake faruwa, murmushi yayi mata kawai be ce komai ba. Mutumin ne ya sake shigowa bayan yayi musu sallama dauke da wasu boxes masu kyau. Akan table din ya ajiye sannan ya shiga bude shi daya bayan daya. Na farkon da ya bude customized diamond ring ne guda biyu daya an saka R daya A a saman dan stone din. Yayi kyau sosai sai shining yake yi. Mikama Aryan din yayi ya kalla ya ajiye a gabansa sannan ya bude dayan da yake dauke da customized sarka da dan kunne me dauke da A & R. Karba yayi ya gani sannan aka bude sauran da su kuma normal Diamond Necklace me da Earings sai wasu yan kananun box guda dauke da earring dan karami na yara. 


“Thank you so much, sunyi kyau sosai Alhamdulillah.”


“Masha Allah, thank you for your patronage, kamar kace idan kika zo zaku duba golds din ko?”


“Yes, madam zata duba wanda yayi mata.”


“Ok, Bismillah.” Yace yana nuna musu hanyar. Ya kwashe diamonds suka fito ya bawa wani matashi yayi musu parkaging sannan suka wuce yace ta duba duk wanda yayi mata, rasa me zata ce tayi, ta kasa zaba kuma tayi ta zagaya idan taga kudin da yake jiki sai tayi gaba da sauri, dan duk sun yi masifar tsada, yana biye da ita ganin ta kasa zaba yasa shi zuwa Ya duba mata ya dauka wani me kyau ya mika suka auna, aka fada masa kudin yace ok. Mutuwar tsaye tayi da taji kudin amma shi kamar be san me ake yi ba, suka cire kudin aka hada musu kayan gaba daya suka fito suka nufi gida.


    Kasancewar basu dade sosai a shop din ba yasa yau bata wani gaji ba, zama tayi a kan sofa din bayan ta sha soya milk da ta ke masifar so tunda suka zo kasar. 


“Wai dadi take miki ne?” Yace yana zama a kusa da ita yana warware hannun rigar sa da yayo alwala.


“Wallahi dadi, har cikin kaina nake ji.”


“Lallai, let’s pray toh.”


“Uhum uhum, ni sai ta anjima zan yi.”


“Look at you, Comman taso muyi sallah.”


“Allah ni bacci nake ji, kuma yunwa nake ji.”


Fasa tashi yayi yana kallon ta, can biyu ta shanye fa na soya milk din sannan taci chicken wings suna shigo wa.


“Wait… are you ok?”


“Um, me nayi?”


“What’s all this yunwa yunwa?”


“Nima ban sani ba, ji nake kawai ina jin yunwa.”


“Shisa like adding weight ai, look at your…” ya nuna chest dinta, da suka cika sosai har ta saman rigar ana ganin su.


“Nima fa na gani. Ko kumbura nake?” Yace tana zaro ido


“Anya?”


“Kalli fa?” Tace tana nuna masa. Da sauri ya tashi dan baya son ya bata alwalar sa yace


“Bari nayi sallah sai na gani.”


Dariya tayi, ta gano sarai dalilin sa. Tashi tayi taje tayo alwalar tazo ta bishi a raaka ta biyu sukayi sallar. Bayan sun idar sun yi addua sai ya juyo yana kallon ta


“Bari na gani sosai Yanzu.”


Da sauri ta matsa baya


“Anki wayon.”


“Please mana, so nake na gani ko babu wata matsala.” Ya zama so serious kamar da gaske yake


“Allah?” Tace tsoro na kamata


“Da gaske, come here let me see.”


Matsowa tayi kusa dashi Ya cire mata hijab din yana mata kallon tsaf, ba iya kirjinta ba, hatta waist dinta da fuskar ta sun yi kiba sosai,fuskar ya fara shafawa kafin ya sakko da hannun sa zuwa chest din nata kamar me dubawa da gasken, ganin yana ta jujjuya hannun yana sakè saka shi ciki sosai yasa ta dan ture shi


“Wait, ina dubawa ne sosai.” 


“Tohm, kayi sauri.”


“Inaga sai an zare zip din ma, bari kiga.” Ya kama zip din rigar dake jikinta, ta baya ya sauke shi sama, ta nutsu tana jira sai jin hannuwansa tayi ta bayan nata ya zuro su, ya shiga wasa da kirjin nata cikin salon shi da yake rikita dukka tunanin ta.****Yau ma shi ya fara tashi ya shirya ya hada musu sauran kayan nasu waje daya, sannan ya tashe ta ganin idan ya dakata baccin ta zasu iya missing flight, da kyar ya dagata ya kaita har toilet din sai da taji ruwa a jikinta sannan ta wartsake ya fito ya barta tayi wankan bayan ya gama nazarin wani irin haske da fatar ta tayi kamar babu jini a jikinta. Wajen shiryawar ma sai da ya taimaka mata, tana gamawa da dira akan abinci ta soma ci yana ta lura da ita yana kara tabbatar da signs din da ya duba jiya a google bayan tayi bacci ya na kuma da yakinin hakn ne ma dan duk signs din da akace babu wanda bata yi. 

   Saura kiris su yi mssing flight dinsu dan sune karshe daga su ai rufe jirgin ya tashi, tana langwabe kanta a jikinsa yana dan mammatsa mata hannun ta dake cikin nasa tayi baccin, dan gyara ta yayi yadda zata ji dadi. Ta Adis ababa suka bi daga nan suka taho Nigeria suka sauka da azahar wajen sha biyu. Sun dan dade a ciki wajen clearance da sauran abubuwa sannan suka fito Aryan na rike da matarshi, tun da suka sauka take masa shagwaba ita jikinta ciwo yake haka dai yake ta lallaba ta kamar kwai dan baya son abinda zai taba ta.

   Hamma hydar, Ammy da Dadah ne suka zo tarar su a gidan su raihanan, daddy baya nan yaje garin su, Ya nabeela da Kamal suna asibiti Khadija zata haihu. Da gudun gaske raihana ta kwasa ta yi wajen su, ta dane Dadah wadda tafi missing akan kowa.


“Jama’a kuga raihana ta zama yar lukuta.” Dadah tace tana dariya


“Cika min uwata ke, karki karya ta.”


Ammy tace tana dariyar itama. Karasowa Aryan yayi Ya gaida ammyn a ladafce cike da nauyi da kunyar ta. Mamakin yadda suka chanja gaba dayan su, suke musamman raihana da tayi wani irin fresh da fari. Kallo daya Dadah tayi mata ta gane abinda yake tattare da ita, ta rike ta kuwa cikin farin ciki suka nufi motar da suka zo.


*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_**ZAFAFA BIYAR BACTH A*1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350

 *(Bilyn Abdul)*2.. _KAI MIN HALACCI_ 350

*(Miss xoxo)*3.. _BURI DAYA_ 350

 *(Mamu gee)*


4... _DAURIN BOYE_ 350

*(Huguma)*


5... _SAUYIN KADDARA_ 350

*(Hafsat Rano)*


_Duka biyar 1500_


*___________________________*

    


*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*1... _DAURIN GORO_ 350

*(Hafsat Rano)*


2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350

*(Huguma)*


3... _QAUNAR MU_ 350

*(Mamu gee)*


4... _IGIYAR ZATO_ 350 

*(Miss xoxo)*


5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350

*(Bilyn Abdull)*_Duk biyar 1500_


*_____________________________*


*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*


1... _MIN QALB_ 350

*(Mamu gee)*


2... _SARAN ƁOYE_ 350

*(Bilyn Abdull)*


3... _KIBIYAR AJALI_. 350

*(Miss xoxo)*


4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350

*(Hafsat Rano)*


5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350

*(Huguma)*


_Duk biyar 1500_


*____________________________**_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*


1... _ALKIBLA_ 350

*(Huguma)*


2... _DALAAL_  350

*(Miss xoxo)*


3... _UBAYD MALEEK_ 350

*(Mamu gee)*


4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350

*(Hafsat Rano)*


5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350

*(Bilyn Abdull)*_Duk biyar 1500_


*____________________________*


*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*


1... _SO DA ZUCIYA_ 350

*(Mss xoxo)*


2... _TAKUN SAAKA_ 350

*(Bilyn Abdull)*


3... _HALIN GIRMA_ 350

*(Hafsat Rano)*


4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350

*(Huguma)*


5... _DEEN MARSHALL_ 350

*(Mamu gee)*_Duk biyar 1500_


*______________________________**_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*


1... _BAKAR INUWA_ 350

   *(Bilyn Abdull)*


2... _RAYUWAR MACE_ 350

    *(Hafsat Rano)*


3... _NOOR ALB_ 350

     *(Mamu gee)* 


4... _MASARAUTA_ 350

    *(Mss xoxo)*


5... _KUFAN WUTA_ 350

    *(Huguma)*


_Duk biyar 1500_


*_____________________________*


*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (COMPLETE )_*


1... _FARHATAL QALB_

*(mss xoxo)* 400


2... _GURBIN IDO_

*(Huguma)* 400


3... _SANADIN LABARINA_

*(Hafsat Rano)* 400


4... _INAYAH_

*(Mamu gee)* 400


5... _BABU SO_

*(Bilyn Abdull)* 400


_Kuɗinsu a yanzu 2k duk biyar_


*BATCH F*RUMBUN QAYA🔥


*DAUDAR GORA*🔥


*IDON NERA*🔥


*A RUBUCE TAKE*🔥


*KI KULANI*🔥


*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊


*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*


*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*


*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️


*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*


*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*


*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*


Littafi daya---400

Biyu---600

Uku----800

Hudu-----1k

Biyar din duka----1200


IDAN AN GAMA SU DOCUMENTS DINSU DUK DAYA 400 NE GUDA BIYAR DIN 2k 


*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥


0022419171

Maryam sani

Access bank


*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*


09166221261


🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa 'yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*


+227 90 16 59 91


Littafi daya---450CFA

biyu---650CFA

uku----850CFA

hudu----1050 CFA

Biyar----1250CFA


*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*


*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*


*Thanks for choosing us*🔥

Post a Comment

You can ask a question about something you don't understand about our website via comment or you can send us a story through this email thevoice24ng@gmail.com. You can contact us Directly using Contact Us page.

Previous Post Next Post