Kyakyalin Kauna page 22

Kyakyalin Kauna page 22

✨SPARKLES OF AFFECTION ✨

    ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣2️⃣

For your original Egypt Abayas,home decor, Gold (new and used), shoes that are qualitative and unique at affordable price , siyen daya ko sari (wholesale and retail) contact wa.me/+201123302418

Instagram @Shopper_topia

WhatsApp group *Maryam’s Egypt abaya *

‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/GoRzZ7ZgslV2alO5hYGAnj


Wucewa sama tayi duk su Nas suka bita da kallo, ahankali Nas yakai bakinshi saitin kunnen Wike dake kusada shi yace “kishi fa take” dasauri Wike yace “I know now, she hates taga any mace aduk inda Pablo yake” murmushi dukansu sukayi suna dariya kasa kasa, Nas yakara kawo bakinshi saitin kunnen Wike yace “jibi yanda takema mutane masifa yanzu saita je wajen Pablo kaga ko tarin kirki bata iyawa” wani kalan dariya Wike yayi yasa hannu suka kashe da Nas, yakai bakinshi saitin kunnen Nas yace “be like say Oga dey f*ck her abi, she’s so submissive to him” wani munafukin dariya Nas yayi yace “there’s no doubt, dan na only better sex kesa irin mata like Hajiya sudinga maka biyayya haka” dariya daga Wike har Nas sukayi, Wike yace “shegge Pablo Escobar, that nigga ina yinshi sau dubu wlh” Nas yace “nima haka” suka cigaba da shan abinda sukasha suna kallon ball a tv.
Yana zaune abakin gadonshi dagashi sai towel a waist nashi ga karamin towel na kanshi ijiye a gefenshi yadaura laptop akan cinyanshi yana tura wani mail aka bude kofan dakinshi kai tsaye hakan yasa yadago kanshi da sauri dan babu wanda ya isa yaturomai kofa, ganin Hajiya yasa yay jim yana kallonta shi yama manta tagayamai zata dawo yau, kusan 20secs yayi yana kallonta sannan yadauke kanshi yamaida idanunshi kan laptop, dan hararanshi Hajiya tayi ta maida kofan tarufe tareda yarda handbag nata anan kasa dawani kalan sauri tazo batai wata wata ba tazauna ta bayanshi tawani kalan rungumoshi taredakai hannayenta biyu ta gefen bayanshi takai zuwa cikinshi sannan tadaura kanta akan kafadarshi tana shakan kamshin dayake cikeda tsantsan so ta kankameshi sosai tace “oyoyooo my baby, ka kalleni ka dauke kai ko kaman bakaji dadi nadawo ba bayan nasan you are so happy to see me, gashinan dukka rame sabida bananan” tai maganan tana dago kanta ta manna mai kiss a saje tana kara kallon fuskanshi ganin kaman yama kara wani kalan mugun kyau, sake maida kanta kafadarshi tayi tanakai hancinta cikin wuyanshi tana shakan kamshinshi tareda lumshe idanu tai lamo ahankali tace “bazaka kulani ba Pablo”? Ko motsi baiyiba bai kuma tureta ba cigaba da aikin dayake yayi hakan yasa tadago idanunta itama tana kallon e-mail din batada damuwa akan Maheer saisa bata taba zarginshi sabida tasan ita kadaine macen dake rayuwanshi, ganin wani Cartel organization na Iran yake turama sako yasa tamaida fuskanta wuyanshi 

Ptana kara kankameshi tanason Pablo, tanason Pablo soyayyan da ita kanta batasan iyakanshi ba, she loves this boy sama da rayuwanta, jin jikinshi tareda nata kawai yasa taji kaman batada matsalan komi aduniyan nan.

Kusan 20mins yabata yana aikin sannan ya rufe system din dawani kalan sauri tasakeshi tadawo ta gabanshi ashagwabe tace “Pablo baraka kulani ba” mayun idanunshi yazuba mata yana kallon fuskanta hakan yasa tai wani kalan murmushi tace “come to Mamy jor” tawani kalan rungumeshi tareda kamo hannayenshi tadaura abayanta tana kara shegewa jikinshi tareda sauke ijiyan zuciya tace “hold me tight I’ve missed you baby na” kusan 2min suna ahanka murya chan kasa yace “can you let me go now”? Girgixamai kai tayi dasauri ahankali tace “yakuri karamin 1 more minute I’ve missed you sosai babyna muah” tama kirjinshi peck tana kara kankameshi, kusan 30sec takara ajikinshi sannan yasa hannu yadan tureta yamike tsaye ko kallonta baiyiba yajuya yawuce yatafi closet dinshi tabishi da kallo kaman zata hadiyeshi da ido, baiwani jimaba yafito sanye da 3quater black and white da wata v-neck shirt black yana wani kalan mahaukacin kamshi kafanshi sanye da crocs fari, agogon Rolex dake daure a hannunshi ya kalla 5minute to his meeting, knocking kofanshi akayi hakan yasa anatse yace “come in” bude kofan akayi Dan ne rikeda IPad a hannu yace “sir is almost time for your meeting” dasauri Hajiya dake zaune akan gadinshi tace “je gashinan zuwa” karasowa gaban gadon yayi zai dauki wayanshi dasauri tarigashi dauka tana murmushi tana kallon fuskanshi tace “kaje zan kawo maka” kallon fuskanta yayi saikuma ayangance kaman wani ajebota yajuya mata idanu irin ke kika sani din nan he don’t care yajuya yafice Hajiya tai murmushi tabishi da kallo saida taga yafita yarufo kofa sannan ta danna wayan nashi da sauri saigashi takawo haske babu password, dube dube bincike bincike tashiga yin dan tabbatar dababu wata mace dake kiranshi ganin babu yawanci calls nata ne ma awayan nan, saina Nas da Wike, all other calls nashi a business phone nashi akeyi wanda wayan natare da Dan, wani kalan murmushi tayi tace “nasan I am the one for my baby ni kadai har abada abadan” karamin towel nashi dake gefenta tadauka tana murmushi takai saman fuskanta kamshi sosai yake bana wasaba ijiyan zuciya tasauke tareda kwanciya kan gadon nashi tana rungume pillows na kan gado dake kamshin jikinshi sosai feeling kaman shine ta rungume kafin chan ta tashi tana tafiya ahankali tana murmushi, closet nashi tashiga, towel dayay amfani dashi tagani ya jefar akan kujera dauka tayi tana murmushi tabi ko’ina da kallo tsaftsaf dan akwai nai gyaramai daki na musamman, fitowa tayi rikeda towel din tawuce bathroom nashi tabude tashiga ko’ina is so clean, wani classic laundry basket dake wajen tawuce taje tabude, yawanci designers boxer nashi da singlet ne awajen, murmushi tayi tadaura towel din akan kafadarta tasa hannu taciro boxer nashi daya na original tommy tadauka bin boxer tayi da kallo tana mammatsawa kozataji kayau kayau murya chan kasa tace “idan bananan bayama jin sha’awa balle yabata shorts nashi” kafin ahankali takai boxer saman fuskanta ta matse daidai gaban wajen kan hancinta cikin wani kalan murya tace “mmmm” cikin wata kasalalliyan murya tace “Ya Allah, I love my baby my Maheer, komi nashi kamshi har boxer nashi” murmushi tayi ta jaye boxer dagakan hancinta sannan tasa hannunta ta kwashe duka boxer da singlet na wajen, washing machine dake bangare daya na bayin tawuce tajefa komi ciki tana murmushi tarufe tace “lazy boy kawai ga washing machine ga komi but bazai iya sawa a machine ba, saisa shorts nashi sunkai guda dari uku” murmushi tayi ta zazzaga omo sannan ta kunna tawuce tafita daga bayin dan zai gama wankin yakumayi drying tafito dan zuwa dakinta tai wanka ta chanza kaya.

Post a Comment

You can ask a question about something you don't understand about our website via comment or you can send us a story through this email thevoice24ng@gmail.com. You can contact us Directly using Contact Us page.

Previous Post Next Post