Wannan maganar tashi akwai gyara mutun yake rasa nashima ya mutu amman shiru zakaji bayan kwana biyu ta hakane gwamnati zatasan akwai matsala in Akai shiru shuwa gabannin saisu dauka kowa nanan lafiya to bazai yiyuba kaima naziru Yakama ta kasan cewa tahakane kowa zaiji kuma yagani.
Allah yasa mu dace. Su kuma da suke hannun masu garkuwa Allah ya fitar dasu
Kasan ance kowa da irin tashi famintar, ya kuke ganin wannan maganar?
Bada amsarka a comment box.